AppMarket24.com

Quality apps built with AppCreator24.

Sarkin magani

2 downloads
Ka san taurarinka da burujinka na aure da na ranar haihuwa cikin harshen Hausa.

Screenshots

Preview of the app

Sarkin magani
Sarkin magani
Sarkin magani
Sarkin magani

About this app

Barka da zuwa ga manhajar Sarkin Magani, babbar manhaja ta farko da aka tsara ta musamman domin koya muku da kuma fito muku da ilimin taurari da buruji (Astrology) cikin sauƙi da harshen Hausa.

Wannan manhaja tana ɗauke da abubuwa masu mahimmanci kamar haka:

Burujin Ranar Haihuwa: Gano ainihin taurarinka da burujinka ta hanyar amfani da ranar haihuwarka (Date of Birth) da kuma halayen da suka dace da kai.

Burujin Rauhaniyya: Sanin asalin taurarinka na rauhaniyya da yadda yake tasiri a rayuwarka.

Ilimin Taurari na Aure: Bincika da dacewar taurari tsakanin masoya ko ma'aurata kafin ayi aure, domin sanin irin zaman da za a yi da kuma hanyoyin gyarawa.

Sauke wannan manhaja yanzu domin binciko sirrikan da ke ɓoye game da taurarinka da kuma samun shawarwari na musamman.

Related apps

More apps in the same category

Report app

Tell us the reason and we will review the app.